IQNA - An bude masallatai biyu da rijiyar ruwa a Jamhuriyar Mali a yammacin Afirka sakamakon kokarin da gidauniyar ba da taimakon jin kai ta Turkiyya ta yi.
Lambar Labari: 3493298 Ranar Watsawa : 2025/05/23
Mai ba da shawara kan harkokin kur'ani mai tsarki na Haramin Hussaini a wata ganawa da ya yi da shugaban cibiyar kula da kur'ani ta kasa da kasa "Al-Mazdhar" na kasar Senegal, sun tattauna hanyoyin bunkasa hadin gwiwa da wannan cibiya.
Lambar Labari: 3493237 Ranar Watsawa : 2025/05/11
IQNA - Ma'aikatar kula da Harkokin Addinin Musulunci ta Qatar ta sanar da halartar wannan kasa a gasar kur'ani ta kasa da kasa karo na 18 a kasar Morocco.
Lambar Labari: 3491814 Ranar Watsawa : 2024/09/05
IQNA - Ma'aikatar kula da harkokin addinin muslunci ta kasar Mauritaniya ta sanar da gasar haddar kur'ani da hadisai zagayen farko ga 'yan takara a yammacin Afirka.
Lambar Labari: 3491803 Ranar Watsawa : 2024/09/03
IQNA - Za a gudanar da bikin karatun kur'ani na kasa da kasa karo na 9 daga ranar 24 zuwa 27 ga watan Janairu a birnin Casablanca na kasar Morocco.
Lambar Labari: 3490442 Ranar Watsawa : 2024/01/08
Tehran (IQNA) matsalar corona ta sanya a sake rufe masallatai da majami'oi a kasar Togo.
Lambar Labari: 3486292 Ranar Watsawa : 2021/09/10
Bangaren kasa da kasa, daya daga cikin hanyoyi mafi sauki wajen hardar kur’ani mai tsarki a kasar Libya ita ce hanyar rubuta kur’ani a kan allo.
Lambar Labari: 3482478 Ranar Watsawa : 2018/03/16